
Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, a zaben fidda gwani na jam’iyyar ADC kamin zaben 2027, babu dan takarar da zai janyewa wani, kowa kawai karfinsa ya kwaceshi.
Ya bayyana hakane bayan da Peter Obi ya shiga jam’iyyar kuma ana tsammanin yana son tsayawa takarar shugaban kasa
Hakanan akwai Amaechi wanda shima ana tsammanin zai tsaya takarar