Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina nan da raina>>Inji Sabuwa Dadin Kowa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa Daddin Kowa ta fito ta bayyana cewa, tana nan da ranta bata rasu ba.

Ta bayyana hakane yayin da rade-radi yayi yawa cewa ta mutu.

Sabuwa dai na fama da rashin Lafiya inda ta fito ta nemi taimaka tare da taimakon Hassan Make-Up.

@officielhassanmakeup227

Ibrahim Aisha Muhammad 056.163.8866 GT bank plc my Nita 77.91.50.88

♬ Very Sad (Extended) – Enchan
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka raka dan majalisar Kano da gudu, ya sha da kyar a hannun mutanen mazabarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *