
Wannan budurwar ta yi aure inda mijinta ke murna.
Saidai wani tsohon rubutu da ta yi a shafinta na X inda ta taba cewa ta aikata Alfasha da kusan duka kyawawan mazan layinsu saboda suna da kyau na ta daukar Hankali.
Hakan dai yasa ake gargadin mutane da yin hankali da abinda zasu rubuta a shafukansu na sada zumunta.


