Thursday, September 10
Shadow

Abin Mamaki: Ta aikata Alfasha da duka kyawawan samarin layinsu kuma gashi yanzu ta yi aure

Wannan budurwar ta yi aure inda mijinta ke murna.

Saidai wani tsohon rubutu da ta yi a shafinta na X inda ta taba cewa ta aikata Alfasha da kusan duka kyawawan mazan layinsu saboda suna da kyau na ta daukar Hankali.

Hakan dai yasa ake gargadin mutane da yin hankali da abinda zasu rubuta a shafukansu na sada zumunta.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Yanzu muke samun Labarin Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya karbi Katin jam iyyar PDP a mazabarsa dake unguwar Sarki Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *