
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa, Abin takaici ne matuka yanda wai idan aka kama ‘yan tà’àddà dake Khashewa da Gharkuwa da mutane da yiwa mata fyade ace wai suna da wani hakki na bil’adama da za’a kare musu.
Sanata Ndume yace ai kawai irin wadannan Khashyesu kawai ya kamata a yi.
Yace su ina hakkin mutanen da suke lalatawa rayuwa?
Sanata Ndume ya bayyana hakane a wata hira da yayi da manema labarai wadda ta watsu sosai a kafafen sada zumunta.