Kuna neman kiba da kuma kara nauyi ta hanyat da bata da ill? A nan zamu zayyano muku kalar abincin da idan kuna ci zaku kara kiba kuma jikinku yayi kyau.
Abincin dake sa kiba
- Ruwan kwakwa: Ruwan kwakwa kofi daya a kullun zai sa mutum yayi kiba kuma ya sami nauyin jiki.
- Yagwat(Yogurt): Shan Yagwat me kyau na sa kiba da kuma gyara jiki.
- Fruit salad: Hada kayan marmari waje daya a yi juice dinsu yana sanya a samu kiba me kyau.
- Ice cream.
- Pizza
- Doughnuts
- Potato chips
- Chocolate
- Soyayyen dankalin turawa.
- Burger
- Fried rice
- Kaji
- Kwai
- Talo-talo
- Madara
- Wake
- Madarar waken suya
Karin kiba cikin sauri
Idan kuma ana neman karin kiba cikin sauri to ga abincin da za’a rika ci. Saidai a kiyaye shan magani, saboda yawanci wuna da illa.
Karin kiba cikin sauri:
- Makroni ko Taliya
- Biredi
- Gyada, Gujiya, ‘ya’yan Kabewa.
- Avocado.
- Yawaita shan lemun kwalba.
- Shinkafa.
- Man Zaitun
- Ayaba
- Nama, cin nama sosai yana kawo kiba da sauri.
- Cin kifi ma sosai na kawo kiba da sauri.
Karin bayani:
Saidai idan ana cin irin wadannan abubuwa, ya kamata a kiyaye a rika motsa jiki. Sannan a rika samin isashshen bacci.
Rashin kiba yana da illar dake kawowa, hakanan idan ta yi yawa itama takan zama matsala.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole
Mungode