Sunday, July 21
Shadow

Abincin dake sa kiba, Karin kiba cikin sauri

Kuna neman kiba da kuma kara nauyi ta hanyat da bata da ill? A nan zamu zayyano muku kalar abincin da idan kuna ci zaku kara kiba kuma jikinku yayi kyau.

Abincin dake sa kiba

 • Ruwan kwakwa: Ruwan kwakwa kofi daya a kullun zai sa mutum yayi kiba kuma ya sami nauyin jiki.
 • Yagwat(Yogurt): Shan Yagwat me kyau na sa kiba da kuma gyara jiki.
 • Fruit salad: Hada kayan marmari waje daya a yi juice dinsu yana sanya a samu kiba me kyau.
 • Ice cream.
 • Pizza
 • Doughnuts
 • Potato chips
 • Chocolate
 • Soyayyen dankalin turawa.
 • Burger
 • Fried rice
 • Kaji
 • Kwai
 • Talo-talo
 • Madara
 • Wake
 • Madarar waken suya
Karanta Wannan  Maganin ciwon ido kowane iri

Karin kiba cikin sauri

Idan kuma ana neman karin kiba cikin sauri to ga abincin da za’a rika ci. Saidai a kiyaye shan magani, saboda yawanci wuna da illa.

Karin kiba cikin sauri:

 • Makroni ko Taliya
 • Biredi
 • Gyada, Gujiya, ‘ya’yan Kabewa.
 • Avocado.
 • Yawaita shan lemun kwalba.
 • Shinkafa.
 • Man Zaitun
 • Ayaba
 • Nama, cin nama sosai yana kawo kiba da sauri.
 • Cin kifi ma sosai na kawo kiba da sauri.

Karin bayani:

Saidai idan ana cin irin wadannan abubuwa, ya kamata a kiyaye a rika motsa jiki. Sannan a rika samin isashshen bacci.

Rashin kiba yana da illar dake kawowa, hakanan idan ta yi yawa itama takan zama matsala.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

Karanta Wannan  Maganin ciwon kai kowane iri

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *