Wednesday, January 15
Shadow

Abubuwan dake tayarwa maza sha awa

Abubuwan dake tayarwa masa sha’awa na da yawa, gasu a kasa zami bayyana kamar haka:

Muryar Mace: Wani Namijin muryar mace kawai yake ji sha’awarshi ta tashi. Ko da yake ba wani bane, kusan maza da yawa murya na tasiri akansu musamman muryar wadda suke so.

Lebe: Leben mace musamman ifan ya sha jan baki ko ya sha lipstick ko Lipsglow yana sheki shima yana tayarwa da wasu mazan sha’awa

Fuska: Sha’awa karfi-karfi ce kuma kala-kala, akwai wanda fuskar mace kawai yake kani sai kaga ya rikice sha’warsa ta tashi. Musamman idan fuskar na sheki da kyalli.

Mazaunai: Duk da yake sanannen abune mazaunai na tayarwa da mafi yawan maza sha’awa, amma ba duka ba, mazaunai na da tasiri sosai wajan tayarwa da Namiji sha’awa.

Karanta Wannan  Kaikayin Azzakari

Wani yafi son manyan mazaunai, wani yafi son kanana wani yafi son madaidaita. Wani kuma gaba daya ma basu dameshiba.

Nonuwa: Nonon mace na da matukar tasiri wajan tayarwa da namiji Sha’wa. Kamar dai mazaunai, akwai mazan da sun fi son manyan nonuwa, wasu kuma sun fi son kanana, wasu kuma sun fi son madaidaita.

Laushin Fata: Laushin fatar jikin mace na da tasiri sosai wajan tayarwa da namiji sha’awa. Muddin fatar mace na da laushi to namiji zai fi jin dadin biyan bukatarsa da ita.

Kalar Fata: Kalar fatar mace na da tasiri wajan tayarwa da namiji sha’awa, Wani yafi son baka wani yafi son fara wani yafi son wankan tarwada. Wanin yana ganin kalar fatarki zai fara tunanin yanda jikinki yake.

Karanta Wannan  Alamomin mutuwar azzakari

Yanayin Jiki: Wani yafi son mace me kiba, wani kuma yafi son mace siririya,wani yafi son doguwa wani yafi son gajera.

Kallo: Kallo musamman na budurwar da namiji ke so na tasiri wajan tayar masa da sha’awa, akwai irin kallon da mace zatawa namiji sai ya ji warr a jikinsa.

Rawa: Mafi yawanci maza idan suka ga mace na rawa Sha’awarsu na tashi.

Rike Kugu: Ganin mace ta rike kugu yakan tayarwa da wasu mazan sha’awa.

Saka Kaya Masu Matse Jiki: Saka kaya masu matse jiki na tayarwa da maza hankali.

Saka Siket: Wasu mazan kan ji tashin sha’awa idan suka ga mace ta saka siket.

Karanta Wannan  Yadda ake gane sha'awar mace ta tashi

Gaban Mace: Gaban mace shine kololuwa wajan tayarwa da Namiji sha’wa.

Kallon Hamatar Mace: Kallon Hamatar mace na daya daga cikin abubuwan dake tayarwa da wasu mazan sha’wa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *