Thursday, September 10
Shadow

ADC TA RIKICI A KEBBI: Shugabanin Jam’iyar ADC A Jihar Kebbi Sun Dakatar Da Ciyaman Engr. Sufiyanu Bala Da Mataimakinsa Junaidu Muhd Da Kuma Sakataren Jam’iyyar Hauwa’u Muhammad

ADC TA RIKICI A KEBBI: Shugabanin Jam’iyar ADC A Jihar Kebbi Sun Dakatar Da Ciyaman Engr. Sufiyanu Bala Da Mataimakinsa Junaidu Muhd Da Kuma Sakataren Jam’iyyar Hauwa’u Muhammad

A sanarwar da suka fitar ga manema labarai, Shugabannin su sha bakwai dukkansu sun aminta da dakatarwa a bisa zaŕge-zargen da suka gabatar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zamu zo da sabon Abu, Sallat Juma'a karfe 9>>Inji Dr. Jamilu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *