
Young Sheikh dake Tafsirin Azumin watan Ramadan a birnin Zazzau na jihar Kaduna ya bada fatawar cewa ko tuntube mutum yayi zai iya ajiye Azumi.
Yace ko ciwo mutum yaji ma zai iya ajiya Azumin dan an ce wanda bashi da lafiya ko matafiyi an sauwaka masa ya ajiye azumi idan Ramadan ya wuce ya rama.
Yace wannan hukunci shima zai iya hawa kan wanda yayi Tuntube.