ALHAMDULILLAH: Sojojin Nijeriye Sun Aika Da Rikakken Dan Ta’àďďan Da Ya Addabi Jihar Katsina, Sani Wala Burki Zuwa Barzahu.
Jami’an sojojin Nijeriya sun samu nasara haĺaķa Sani Wala Burki daya daga cikin manyan ‘ýan ta’aďďan da suka addabi jihar katsina.
Wala Burki ya gamu da ajalin sa ne a yau Asabar a wajen jami’an tsaro na haɗin guiwa a yayin wata arangama da suka yi.
Wala Burki shine ya addabi ƙananan hukumomin Safana da Batsari dake jihar Katsina.
Me za ku ce?