Wednesday, September 30
Shadow

Hotuna: Wannan matashiyar ta samu tallafi daga mutane da yawa bayan da ambaliyar ruwa ta shafeta a jihar Borno

Wannan matashiyar daga jihar Borno ta samu tallafi daga mutane da yawa bayan da ambaliyar ruwa ta shafeta daga jihar Borno.

A wani faifan bidiyonta daya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ga matashiyar tana kokawa da irin illar da ambaliyar ruwan ta musu.

Hakan yawa mutane da yawa suka sha Alwashin tallafa mata inda tuni wasu suka bayyana cewa sun fara aika mata da tallafin kudi.

Ambaliyar ruwan dai ta jefa mutane cikin halin rashin tabbas inda wasu dole suka bar gidajensu suka koma kodai wajan ‘yan uwa ko suka shiga halin rayuwar rashin tabbas.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba'a gama ba yake fada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *