Saturday, August 15
Shadow

Allah Sarki: Cikin kuka ta bayar da labarin yanda Saurayinta da take so ya rabu da ita

Wannan budurwar ta bayar da labarin yanda saurayinta da take so sosai ya rabu da ita ba tare da ta masa wani Laifi ba.

Ta bayar da labarin cikin kuka da bacin rai inda tace ba zata sake soyayya ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda shugaban kasar Amurka, Donald Trump yayi Tuntube ya kusa faduwa a yayin da yake hawa jirgin sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *