Wednesday, January 15
Shadow

ALLAH SARKI: Ga Damina Ta Zo Amma Kauyyka Da Dama A Jihar Sokoto Sun Zama Kufai Babu Halin Noma Saboda Matsalar Tsaro

ALLAH SARKI: Ga Damina Ta Zo Amma Kauyyka Da Dama A Jihar Sokoto Sun Zama Kufai Babu Halin Noma Saboda Matsalar Tsaro

Tun daga
1-Tashar Bagaruwa,
2-Gidan Auta,
3-Teke mai kasuwa,
4-Tashar Ango,
5- Teke mai Fuloti,
6- Gidan Alewa,
7- Kuka Majema,
8- Kuka Tudu,
9-Kuka,
10-Inwala,
11-Gidan Ayya,
12- Santar Dan Hillo,
13- Hawan Diram,
14- Dakwaro, duk sun watse ba mutane, gashi ruwan shuka sun sauka amma an kori jama’a daga gidajen su maimakon suyi shukar da za su noma, wannan tashin hankalin dame ya yi kama?

Muna kira ga hukumomin da wannan al’amarin ya shafa da suyi gaugawar ɗaukar matakan da suka dace.

Karanta Wannan  Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Bauchi Ahmad Jalam ya rasu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da shi a kan hanyar Misau-Darazo ranar Asabar a cewar gwamnatin jihar

Ya Allah albarkacin wannan ranar ta Juma’a ka kawo mana karshen wannan tashin hankalin.

Daga Rabiu Abdullahi KG
31/5/2024
23/11/1445

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *