
Wannan matashiyar rahotanni sun ce dalibar makarantar Zenith International Academy, Maiduguri ce.
Rahoton yace a jiya, Hqrsqshy ya kwace daga hannun soja inda ya sameta har gida kuma ta rigamu gidan gaskiya.
Da yawa sun yi kiran a dauki mataki dan kiyaye sake aukuwar hakan sannan a yi bincike idan akwai ganganci a hukunta me laifin.