Tuesday, May 19
Shadow

Allah Sarki: Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Labari me cike da ban tausai ta rigamu gidan gaskiya bayan da harsashi ya kubuce daga hannun soja ya sameta har gida

Wannan matashiyar rahotanni sun ce dalibar makarantar Zenith International Academy, Maiduguri ce.

Rahoton yace a jiya, Hqrsqshy ya kwace daga hannun soja inda ya sameta har gida kuma ta rigamu gidan gaskiya.

Da yawa sun yi kiran a dauki mataki dan kiyaye sake aukuwar hakan sannan a yi bincike idan akwai ganganci a hukunta me laifin.

Karanta Wannan  Shekara me zuwa ko ta halin yaya sai na haihu, ko cikin shegene sai na dirkawa wata ta haifa min da>>Inji Shahararren me wakar Baatsa, Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *