Wednesday, November 18
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda aka sacewa wani kayansa a yayin da yake aikin Umrah a kasar Saudiyya

Wannan wani farar fata ne da ya tashi yana kuka saboda an sace masa kayansa a kasar Saudiyya inda yaje aikin umrah.

An ga Bidiyonsa na yawo a kafafen sada zumunta inda mutane da dama ke ta Alhinin faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu mutane suka Maqale a cikin na'urar dake kai mutane saman bene(Elevator) a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *