Sunday, December 28
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda rasuwar Fulani ta taba Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase sosai ya fashe da kuka

An ga Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase cikin hawaye yana jimamin Rasuwar Tauraruwar jarumar Fim din Labarina, Fulani.

Yayi kira ga abokan aikinsa ‘yan Fim da cewa su rika tuna mutuwa su rika kallon wadanda suka rasu sannan su yi hattara da irin abinda suke shukawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jami'in tsaron Civil Defence ke tonawa wani na hannun daman Gwamna Asiri cewa shine ke daukar nauyin Tshàgyèràn dake hana mutane zàmàn Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *