Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki:Kalli Yanda Wani tsohon Mataimakin Gwamna ya koma sana’ar sayar da itace

Wani tsohon mataimakin gwamna a kasar Kenya ya koma sana’ar sayar da itace.

Sunansa Caleb Amaswache kuma yana wannan sana’a ne a garin Luanda.

Ya roki shugaban kasar kenya, William Ruto da ya bashi aikin yi.

Yace a lokacin yana mataimakin gwamna, komai gwanin ban sha’awa amma yanzu babu wanda ke son daukar wayarsa ma.

Karanta Wannan  Ji mugun abin da wannan dansandan yayi da ake ta murna bayan mutuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *