INNĄ LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UNlƝ.
Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Tsohon Shugaban Najeriya Marigayi Umaru Musa Yar’adua Hajiya Dada Rasụwa Yanzun Nan A Unguwar Yar’adua Da Ke Cikin Garin Katsina
Allah Ya Jikanta Da Rahama!
Daga Hon. Saleh Shehu Hadejia