Tuesday, September 8
Shadow

Allahu Akbar: Bai bari harkar siyasa ta Shagaltar dashi ba, Kalli Bidiyon yanda Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya jagiranci sallah a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa

Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya jagoranci sallah a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa da ya gudana a Abuja.

An ga malam da wasu musulmai sun kebe yayin da ake ta hidindimun siyasa su kuma suna Sallah.

Karanta Wannan  BABBAN MAGANA: Wani dan kasar Israila ya mutu a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *