
Shahararren tsohon soja wanda ya koma malamin da’awa, Adam Ashaka ya je wajan wasu kiristoci inda yake musu wa’azi da neman su dawo addinin Musulunci.
Anan ne ya dauko Baibul ya nuna musu inda Annabi Isa(AS) yayi Sallah irin ta Musulmai.
Saidai duk da haka basu karbi addinin Addinin Musulunci ba.
Adam Ashaka dai shine wanda a kwanakin bayana aka sha dambarwa dashi da Sheikh Daurawa amma daga baya aka sasanta.