Wednesday, April 29
Shadow

Allahu Akbar: Kalli Bidiyon yanda aka gano Annabi Isa(AS) yayi Sallah irin ta musulmai a cikin Baibul

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shahararren tsohon soja wanda ya koma malamin da’awa, Adam Ashaka ya je wajan wasu kiristoci inda yake musu wa’azi da neman su dawo addinin Musulunci.

Anan ne ya dauko Baibul ya nuna musu inda Annabi Isa(AS) yayi Sallah irin ta Musulmai.

Saidai duk da haka basu karbi addinin Addinin Musulunci ba.

@adamashaka07

YADDA MUKE AMFANI DA BIBLE WAJEN MAIDA CHRISTIANS ✝️ CIKIN ADDINI MUSULUNCI

♬ original sound – adamashaka07

Adam Ashaka dai shine wanda a kwanakin bayana aka sha dambarwa dashi da Sheikh Daurawa amma daga baya aka sasanta.

Karanta Wannan  Wallahil Azim Buhari ya zo min a mafarki, da fararen kaya da Dogon gashi, Fuskarsa cike da annuri yace min ya gode da addu'o'in da nake masa>>Inji tsohuwar Hadimar Buhari, watau Baby Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *