
Wannan Bidiyon ya wasu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani yana baybin cewa, Amaryar mahaifinsa Budurwarsa ce.
Yace suna cikin soyayya mahaifinsa ya fara neman auren budurwar tasa, shine shi ya koma gefe.
Yace amma da aka daura aure, sun ci gaba da soyayya shi da budurwar tasa dan idan mahaifin nasa baya nan, yakan shiga daki ya debe masa kewa.
Lamarin dai ya dauki hankulan mutane inda wasu ke bayyana cewa fim ne was kuma ke fassrashi a matsayin gaskiyane.