Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Shekaru 9 na kwashe ina son Aliko Dangote, har kamfaninsa na je amma ban samu damar ganinshi ba>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta bayyana cewa, Shekaru 9 ta kwashe tana son Aliko Dangote.

Tace har kamfaninsa dake Obajana ta taba zuwa dan ta sanar dashi abinda ke zuciyarta amma bata samu damar ganinsa ba.

Kalli Bidiyon hirar da aka yi da ita.

@dalafmkano

Shekara tara kenan ina dakon soyayyar Aliko Dangote. Na yi mafarki har sau uku ana ɗaura mana aure. Allah Ya sa ya karɓe ni. — Aisha Haruna, Gimbiyar Mawaka

♬ original sound – DALA FM KANO
Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa: Yanzu Tukunyar Shinkafa dafa duka Sai an kashe mata Naira 25,000 ake samun yanda ake so>>Inji SBM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *