Wednesday, January 15
Shadow

Amfanin zuma ga mai ciki

Zuma na da kyau ga me ciki ta sha ta, duk da yake cewa an yi gargadin kada a baiwa yaro dan kasa da shekara daya zuma.

Shan zuma ga mai ciki na taimakawa lafiyarta da lafiyar dan dake cikinta, kasancewar zuma na da sinadaran kara kuzari yasa take hana kasala ga mai ciki.

Hakanan shan zuma na taimakawa sosai wajan rage radadin nakuda kamar yanda masana kiwon lafiya suka tabbatar.

Karanta Wannan  Amfanin zuma a nono

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *