
A yayin da komawar Kwankwaso jam’iyyar APC ke kara tabbata.
Sannan mataimakin Atiku a zaben 2023, Ifeanyi Okowa shima ya koma APC.
Sannan ake rade-radin shima mataimakin Peter Obi a zaben 2023, Datti Baba Ahmad wai zai koma APC, an bayyana abu daya da ya ragewa Peter Obi da Atiku Abubakar su yi shine su hade waje guda.
Masu sharhi sun ce idan ba hadewa suka yi a waje guda ba, ba zasu iya kayar da shugaban kasa Bola Tinubu said a zaben 2027 ba.