INNA LILLAHI WA’INNA IALIHI RAJI’UN
An Jefar Da Ģawar Wata Karamar Yarinya A Msallaci Bayan An Ýì Mața Fýàdè
An tsinci ģawar wata yarinya a cikin masallacin anguwar Denawa dake cikin garin Ningi da ke Jihar Bauchi.
Yariyar mai kimanin shekara daya da rabi da haihuwa, bincike ya nuna çewa wašu nè şuķa ýi mațà daga bisani bayan ta muțù suka jefar da gawàr a çiķìn masallaci.
Majiyar ta bayyana mana cewa, Ladanin masallacin ne ya fara ganin gawar a daidai lokacin da ya fita masallacin domin kiran sallar asuba.