Friday, January 16
Shadow

An kama wannan malamar makarantar saboda lalatawa dalibinta me kananan shekaru rayuwa ta hanyar koya masa Jima’i

An kama wannan malamar a Michigan na kasar Amurka saboda yin lalata da dalibinta me kananan shekaru kuma har take baiwa abokiyar aikinta.

Sunan malamar Jocelyn Sanroman kuma shekarunta 26 kuma lamarin ya farune a shekarar 2023.

Abokiyar malamar ta kai kara bayan da malamar ta bata labarin abinda ya faru inda aka kamata.

Mahukunta sun bayyana hakan da cin amana da karya dokar koyarwa.

Karanta Wannan  ABIN A YABA: Malama Hajara Kenan Wacce Ta Gina Katafaren Sabon Masallaci A Unguwar Ndeshi Dake Karamar Hukumar Mokwa A Jihar Neja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *