
Shahararriyar me yin fina-finan tsiraici, Annie Knight ‘yar Kimanin shekaru 27 na can a gadon Asibiti bayan kokarin yin bajinta inda ta yi lalata da maza 583 a rana daya.
Ranar Laraba ne aka garzaya da ita Asibiti yayin da ta fara zubar da jini kamar yanda rahotanni suka bayyana.
Yanzu dai an gaya mata cewa kada ta sake ta kara yin lalata da wani har nan da tsawon kwanaki 6.
Hakanan kuma bata iya zuwa ban daki.
Saidai tace daga baya ne ta rika jin ba dadi amma bayan da mazan suka gama lalata da ita bata ji komai ba.