An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa.
Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Fitaccen mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Asabar, a masarautar Daura.