Saturday, April 18
Shadow

An Nad’a Matashi Dan Shekara 25 Sarki A Jihar Jigawa

Mai Martaba Sarkin Ringim Alhaji Dr Sayyadi Muhammad Con Ya Nada Matashi Dan Shekara 25 Matsayin Sarkin Karamar Hukumar Taura, Hakan Ya Biyo Bayan Rasuwar Mahaifinsa Marigayi Rabiu Ali Sa’ad Wanda Shi ma Ya Gaji Mahaifinsa.

Al’ummar Karamar Hukumar Taura Sun Yi Dafifi Da Murnar Kasancewar Wannan Matashi Akan Gadon Mahaifin Nasa.

Muna Addu’ar Allah Ya Kama Masa, Ya Jikan Sarkin Taura.

Daga Mall Ahmad Ringim

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da Umarnin yin Azumi a jiharsa dan Rokon Allah ya magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *