
Wannan wani Fasto ne da ya bayyana cewa, An masa wahayin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba.
Yace wani sabon matashi dan kimanin shekaru 37 ne zai fito ya co zabe.
Yace matashin zai kawai da duk tsaffin ‘yan siyasar kasarnan ya kawo canji da zaiwa kowa dadi.