Tuesday, September 1
Shadow

An yi min Wahayi Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba, Sannan wani matashine dan kimanin shekaru 37 zai zama shugaban kasa ya kayar da Tinubu zabe>>Inji Wannan faston

Wannan wani Fasto ne da ya bayyana cewa, An masa wahayin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zabe a 2027 ba.

Yace wani sabon matashi dan kimanin shekaru 37 ne zai fito ya co zabe.

Yace matashin zai kawai da duk tsaffin ‘yan siyasar kasarnan ya kawo canji da zaiwa kowa dadi.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1999528174519030160?t=24qf0qO5nSB_U7-j4KcLzg&s=19
Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴáɲ Biɲdiĝa Na Cigaba Da Rąɲtayawa A Na Káre Daga Maboyar Su Tun Bayaɲ Zuwaɲ Ministan Tsaro Jihar Sokoto Bisa Umarnin Shugaban Kasa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *