
Limamin Masallacin Sultan Bello dake Kaduna ya yiwa Malamin Darika, Sheikh Khalifa Sani Zaria addu’ar Allah ya fitar dashi daga Jarabawar data sameshi.
Limamin yace wannan jarabawa na iya samun kowa dan haka a ajiye banbancin Akida.
Rahotanni dai sun ce an kama Sheikh Khalifa Sani Zaria ne bisa zargin an bashi kudi yayi addu’a.