Tuesday, May 19
Shadow

An yiwa Sheikh Khalifa Sani Zaria addu’a a masallacin Sultan Bello

Limamin Masallacin Sultan Bello dake Kaduna ya yiwa Malamin Darika, Sheikh Khalifa Sani Zaria addu’ar Allah ya fitar dashi daga Jarabawar data sameshi.

Limamin yace wannan jarabawa na iya samun kowa dan haka a ajiye banbancin Akida.

Rahotanni dai sun ce an kama Sheikh Khalifa Sani Zaria ne bisa zargin an bashi kudi yayi addu’a.

Karanta Wannan  Shekara daya bayan da Gwamnatin Tinubu tace an gyarasu 'Har yanzu matatun man fetur na Fatakwal da Wari basu fara fitar da man fetur ba'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *