Friday, December 5
Shadow

An zargi Peter Obi da kulla yiwa Shugaba Tinubu juyin mulki, Ya mayar da martani

Hadimin Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party, Peter Obi, me suna Valentine Obienyem ya musanta cewa Ogan nasa ya shirya yiwa shugaba Tinubu juyin Mulki.

Ya zargi cewa, Wani me suna Arabambi ne ya kaiwa jami’an tsaro korafi akan Peter Obi da sauran wasu mutane irin su shugaban kungiyar Kwadago ta NLC, Joe Ajaero, da sanata Victor Umeh da ‘yar majalisar wakilai, Nenadi Usman.

Valentine yayi kiran a gudanar da bincike sannan a kama wanda yayi wannan yarfen dan a hukuntashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ashe tun a watan Yuni an yi Bidiyo aka nuna cewa an sace karafan titin jirgin kadan Abuja zuwa Kaduna amma ba'a dauki mataki ba, jirgin ya ci gaba da jigila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *