Tuesday, May 19
Shadow

Gwamnatin tarayya zata baiwa ‘yan Najeriya Miliuan 8.8 tallafi dan rage musu radadin talauci, ji yanda za’a yi rabon

Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyarta ta rabawa ‘yan Najeriya Miliyan 8.8 tallafi dan rage musu radadin talauci.

Gwamnatin tace zata raba wannan tallafi ne a mazabun dakw fadin kasarnan da suka kai 8,809.

A ranar Alhamis ne gwamnatin ta sanar da wannan shiri sannan tace za’a gudanar dashi ne a karkashin ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki.

Gwamnatin tarayyar tace, Kungiyar bayar da lamuni ta Duniya, IMF ta karfafa mata gwiwa wajan aiwatar da wannan aiki.

Karanta Wannan  Mutanen da kuka gani a wajan komawar Kwankwaso ADC kudi aka basu ba soyayyar gaskiyace ba>>Inji Gwamnatin Abba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *