
Rahotanni na yawo cewa, Sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ka iya maye gurbin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a matsayin mataimakin shugaban kasa a 2027
Wani me sharhi akan al’amuran yau da kullun ne na siyasar Najeriya ya bayyana hakan inda yace ya samu wannan labari ne daga wata majiya me karfi.