Saturday, October 3
Shadow

Ana ta surutu wai muna hada maza da mata a wajan Maulidi, to ba zamu daina hada maza da mata a wajan maulidi ba>>Inji Anisee

Shahararren dan darika, Masoyin Shehu Tijjani Alhaji Anisee ya bayyana cewa, ba zasu daina hada maza da mata a wajan Maulidi ba

Ya bayyana hakane a matsayin raddi ga wani malamin darika da yace saboda hada maza da mata a wajan Maulidi ya kamata a daina yinsa.

Saidai Anisee yace a ko inama ana hada maza da mata dan haka su ma a wajan Maulidi ba zasu daina ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Naji wasu 'yan uwana 'yan Kudu na tambayar shin wai da gaske akwai Hausawa a kasar Ingila? To akwai Hausawa a kasar Ingila kawai basu cika surutu bane kuma su basu dauke ta wata tsiyaba shiyasa basu babatu akai>>Inji 'yar Najeriya Maryam Isha Olamide dake zaune a kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *