
Ambasada Lawal Kazaure wanda hadimin Buhari ne me biyayya sosai a gareshi na ta shan yabo a wajan musamman magoya bayan Buharin.
Sun yabeshi da cewa mutum ne wanda ya nuna biyayya sosai ga Buhari.
Hadimin Buhari a kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya bayyana cewa, biyayyar da mutane ke gani ta Lawal Kazaure ga Buhari kadan ce. A zahiri ta fi yawa.