Sunday, August 9
Shadow

Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“border”:1,”transform”:1,”square_fit”:3},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Ambasada Lawal Kazaure wanda hadimin Buhari ne me biyayya sosai a gareshi na ta shan yabo a wajan musamman magoya bayan Buharin.

Sun yabeshi da cewa mutum ne wanda ya nuna biyayya sosai ga Buhari.

Hadimin Buhari a kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya bayyana cewa, biyayyar da mutane ke gani ta Lawal Kazaure ga Buhari kadan ce. A zahiri ta fi yawa.

Karanta Wannan  Kotun daukaka kara ta dakatar da shirin kwacewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele kadarorinsa inda tace kudin da yake dasu zasu iya sayen kadarorin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *