
Wannan malamin da ya jawo cece-kuce saboda ikirarin cewa idan aka gayawa Saniya cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yi wafati mutum ba zai koma gida Lafiya ba.
A yanzu ya kara yin wata magana cewa, wai da fadar sunan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) za’a iya tayar da matacce ko da ya kai shekaru 100 da rasuwa.
Da yawa dai sun karyata wannan ikirari nasa.