Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Makaho yake Dùqàn dan jagoransa bisa zargin cewa ya kwashe manyan kudaden da aka basu sada ya bar kanana

Wannan wani Makaho ne da aka gani yana dukan dan jagoransa bisa zargin wai ya dauke kudade manya da aka basu ya bar masa qanana.

An ga wasu daga baya sun je suna raba fadan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe dai an yi zama da Malam Lawal Triumph kuma duk ya kawo litattafan da suka fadi kalaman da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *