Sunday, October 25
Shadow

Arsenal zata hadu da PSG a Semi na Champions League

Yayin da aka kamma wasannin Quarter finals.

Arsenal da PSG ne zasu hadu a wasan kisa dana karshe da za’a buga.

Sai kuma Barcelona zata hadu da Inter Milan.

Wasannin Farko za’a buga su ne ranar 29 zuwa 30 ga watan Afrilu inda wasannin zagaye na biyu za’a bugasu ne ranar 6 da 7 ga watan Mayu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda hatsaniya ta kaure a taron jam'iyyar APC a jihar Bauchi inda matasa suka rika cewa ba zasu sake zaben shugaba Tinubu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *