Friday, December 5
Shadow

Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021

DA ƊUMI-ƊUMI: Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021.

A wani rahoto da Babban Bankin Ƙasa, CBN, ya fitar a ranar 19 ga watan Agusta, asusun na ƙasar wajen ya ƙaru zuwa Dalar Amurka Biliyan 41.

A cewar CBN, rabon da asusun ya ƙaru irin haka, tun ranar 3 ga watan Disamba, 2021.

Karanta Wannan  Kalli Wanda shugaba Tinubu ya nada a matsayin me kula da gudanar da jihar Rivers bayan dakatar da Gwamna Fubara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *