
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa, Abokin takararsa Atiku Abubakar ma na shirin barin PDP.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.
Da aka tambayeshi ko ya sanar da Atiku maganar ficewarsa daga PDP
Yace ya sanar dashi zasu yi zama na musamman dan nemawa kansu mafakar siyasa.
Yace Atiku ma ya alamta cewa yana shirin barin jam’iyyar PDP.