Friday, July 17
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutun ranar Ma’aikata 1 ga watan Mayu

Gwamnatin tarayya ta bayar da ranar 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu dan yin bikin ranar ma’aikata.

Gwamnatin tace akwai bukatar zaman lafiya dan ci gaban masana’antu da tattalin arziki.

Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya sanar da haka a madadin gwamnatin tarayya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Atiku da uwar Ango suka rike hannu suke rawa yayin da yaje wani Bikin Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *