
Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya gana da Nafisa Abdullahi wadda ta lashe gasar Turanci ta Duniya.
Yace ganawar ta kasance a gidansa dake Abuja insa yace ya dauki nauyin karatunta dana sauran wanda suka ci yo gasar tare.
Hakan na zuwane bayan da aka ga daliban an basu kyautar naira dubu dari biyu a ma’aikatar ilimi ta tarayya