Tuesday, October 6
Shadow

Atiku Abubakar yayi murnar samun Jika

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yayi murnar samun jika.

Ya wallafa hotunan bikin suna da aka yi na jikar tasa.

inda yayi mata Addu’a.

Karanta Wannan  Karya kuke babu yunwa a Arewa, Gwamnatin tarayya ta gayawa jaridar Daily Trust

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *